Farawa 2:3 - Littafi Mai Tsarki3 Domin haka Allah ya sa wa kwana na bakwai albarka, ya tsarkake shi, don a cikinsa Allah ya huta daga dukan aikin da ya yi na halitta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Allah kuwa ya albarkaci kwana ta bakwai, ya kuma mai da ita mai tsarki, saboda a kanta ne ya huta daga dukan aikin halittar da ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |