Farawa 2:24 - Littafi Mai Tsarki24 Domin haka mutum yakan rabu da mahaifinsa da mahaifiyarsa ya kuwa manne wa matarsa, sun zama ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Wannan ne ya sa mutum yakan bar mahaifinsa da mahaifiyarsa, yă manne wa matarsa, su kuma zama jiki ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |