Farawa 2:23 - Littafi Mai Tsarki23 Sai mutumin ya ce, “Yanzu dai wannan ƙashi ne daga ƙasusuwana, nama ne kuwa daga namana, za a kira ta mace, don daga cikin mutum aka ciro ta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Sai mutumin ya ce, “Yanzu kam wannan ƙashi ne na ƙasusuwana nama kuma na namana. Za a ce da ita ‘mace,’ gama an ciro ta daga namiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |