Farawa 2:22 - Littafi Mai Tsarki22 haƙarƙarin nan kuwa da Ubangiji Allah ya cire daga mutumin ya yi mace da shi, ya kuwa kawo ta ga mutumin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Sa’an nan Ubangiji Allah ya yi mace daga haƙarƙarin da ya ɗauko daga mutumin, ya kuwa kawo ta wurin mutumin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |