Farawa 2:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ubangiji Allah ya ɗauki mutumin ya zaunar da shi cikin gonar Aidan ya noma ta, ya kiyaye ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ubangiji Allah ya ɗauko mutumin ya sa shi cikin Lambun Eden domin yă nome shi, yă kuma lura da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |