Farawa 19:35 - Littafi Mai Tsarki35 Saboda haka suka sa shi ya bugu da ruwan inabi a wannan dare kuma, ƙaramar ta shiga ta kwana da shi. Shi kuwa bai san da kwanciyarta ba balle fa tashinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Sai suka sa mahaifinsu ya sha ruwan inabi, a wannan dare ma, ƙanuwar ta shiga ta kwana da shi. Bai kuwa san sa’ad da ta kwanta ko sa’ad da ta tashi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |