Farawa 19:33 - Littafi Mai Tsarki33 Sai suka sa mahaifinsu ya sha ruwan inabi. Da daren nan kuwa 'yar farin ta shiga ta kwana da mahaifinta, shi kuwa bai san da kwanciyarta ba balle fa tashinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 A wannan dare, suka sa mahaifinsu ya sha ruwan inabi, ’yar farin ta shiga ta kwana da shi. Shi kuwa bai san sa’ad da ta kwanta ko sa’ad da ta tashi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |