Farawa 18:29 - Littafi Mai Tsarki29 Ya kuma sāke yin masa magana, ya ce, “Da a ce za a sami arba'in a wurin fa?” Ya amsa ya ce, “Sabili da arba'in ɗin ba zan yi ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Ya sāke cewa, “In mutum arba’in kaɗai aka samu a can fa?” Ya ce, “Saboda mutum arba’in ɗin, ba zan aikata ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |