Farawa 18:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sai mutanen suka tashi daga wurin, suka fuskanci Saduma, Ibrahim kuwa ya yi musu rakiya ya sallame su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sai mutanen suka tashi suka nufi Sodom, Ibrahim kuwa ya yi musu rakiya, ya yi bankwana da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |