26 A wannan rana, Ibrahim da ɗansa Isma'ilu aka yi musu kaciya,
26 Aka yi wa Ibrahim da ɗansa Ishmayel kaciya a rana ɗaya.
Ba tare da ɓata lokaci ba, Zan gaggauta in kiyaye umarnanka.
Abram kuwa ya kama hanya bisa ga faɗar Ubangiji, Lutu kuma ya tafi tare da shi, Abram yana da shekara saba'in da biyar sa'ad da ya yi ƙaura daga Haran.
Isma'ilu ɗansa yana ɗan shekara goma sha uku sa'ad da aka yi masa kaciya.
da mazajen gidansa duka, da waɗanda suke haifaffun gidan da waɗanda aka sayo da kuɗi daga baƙi, aka yi musu kaciya tare da shi.