Farawa 17:15 - Littafi Mai Tsarki15 Allah ya ce wa Ibrahim, “Ga zancen matarka Saraya, ba za ka kira sunanta Saraya ba, amma Saratu ne sunanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Allah ya kuma ce wa Ibrahim, “Game da Saira matarka kuwa, ba za ka ƙara kiranta Saira ba, sunanta zai zama Saratu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |