Farawa 16:4 - Littafi Mai Tsarki4 Abram kuwa ya shiga wurin Hajaratu, ta kuwa yi ciki. Da ta ga ta sami ciki sai ta dubi uwargijiyarta a raine. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Abram kuwa ya kwana da Hagar, ta kuma yi ciki. Sa’ad da Hagar ta gane tana da ciki, sai ta fara rena uwargijiyarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |