Farawa 16:11 - Littafi Mai Tsarki11 Mala'ikan Ubangiji kuma ya ƙara ce mata, “Ga shi, kina da ciki, za ki haifi ɗa, za ki kira sunansa Isma'ilu, domin Ubangiji ya lura da wahalarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Mala’ikan Ubangiji ya kuma ce mata, “Ga shi kina da ciki za ki kuwa haifi ɗa. Za ki ba shi suna Ishmayel, gama Ubangiji ya ga wahalarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |