Farawa 15:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ubangiji kuma ya ce masa, “Ni ne Ubangiji wanda ya fisshe ka daga Ur ta Kaldiyawa, don in ba ka wannan ƙasa ka gāje ta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ubangiji ya kuma ce wa Abram, “Ni ne Ubangiji wanda ya fitar da kai daga Ur na Kaldiyawa, domin in ba ka wannan ƙasa ka mallake ta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |