Farawa 15:18 - Littafi Mai Tsarki18 A wannan rana Ubangiji ya yi wa Abram alkawari ya ce, “Ga zuriyarka na ba da wannan ƙasa, daga Kogin Masar zuwa babban kogi, wato Kogin Yufiretis ke nan, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 A wannan rana, Ubangiji ya yi alkawari da Abram ya ce, “Ga zuriyarka na ba da wannan ƙasa, daga kogin Masar zuwa babban kogi, Yuferites ke nan, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |