Farawa 14:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sai suka juya suka je Enmishfat, wato Kadesh, suka kuwa cinye ƙasar Amalekawa da kuma ta Amoriyawa waɗanda suka zauna cikin Hazazontamar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Sa’an nan suka juya suka tafi En Mishfat (wato, Kadesh), suka cinye dukan ƙasar Amalekawa, da kuma Amoriyawa waɗanda suke zaune a Hazazon Tamar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |