Farawa 14:24 - Littafi Mai Tsarki24 A ni kaina ba zan ɗauki kome ba illa abin da samari suka ci, da rabon mutanen da suka tafi tare da ni. Sai dai kuma Aner, da Eshkol, da Mamre su ɗauki nasu rabo.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Ba zan karɓi kome ba, sai dai abin da mutanena suka ci da kuma rabon mutanen da suka tafi tare da ni, ga Aner, Eshkol, da Mamre. Bari su ɗauki rabonsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |