Farawa 14:23 - Littafi Mai Tsarki23 cewa ba zan ɗauki ko da zare ɗaya ko maɗaurin takalmi ba, ko kowane abin da yake naka, domin kada ka ce, ‘Na arzuta Abram.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 cewa ba zan karɓi kome da yake naka ba, ko zare ko maɗaurin takalma, don kada ka ce, ‘Na azurta Abram.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |