Farawa 14:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sai Sarkin Saduma ya ce wa Abram, “Ka ba ni mutanen, amma ka riƙe kayayyakin don kanka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Sarkin Sodom ya ce wa Abram, “Ka ba ni mutanena da ka ƙwace daga hannun sarakunan nan kawai, ka riƙe kayayyakin don kanka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |