Farawa 14:20 - Littafi Mai Tsarki20 Ga Allah Maɗaukaki yabo ya tabbata, shi wanda ya ba ka maƙiyanka a tafin hannunka!” Abram kuwa ya ba shi ushiri na duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Kuma albarka ta tabbata ga Allah Mafi Ɗaukaka wanda ya ba da maƙiyanka a hannunka.” Sa’an nan Abram ya ba shi kashi ɗaya bisa goma na kome. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |