Farawa 13:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ba ƙasar duka tana gabanka ba? Sai ka ware daga gare ni. In ka ɗauki hagu in ɗauki dama, in kuwa ka ɗauki dama ni sai in ɗauki hagu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Ba ga dukan ƙasar tana gabanka ba? Bari mu rabu. In ka yi hagu sai ni in yi dama. In ka yi dama, sai ni in yi hagu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |