Farawa 13:8 - Littafi Mai Tsarki8 Abram ya ce wa Lutu, “Kada rashin jituwa ya shiga tsakanina da kai ko tsakanin makiyayanka da nawa, gama mu 'yan'uwa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Saboda haka Abram ya ce wa Lot, “Kada mu bar rikici yă shiga tsakaninmu, ko kuma tsakanin masu kiwon dabbobinka da nawa, gama mu ’yan’uwa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |