Farawa 12:9 - Littafi Mai Tsarki9 Abram kuwa ya ci gaba da tafiya, ya nufi zuwa wajen Negeb. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Sa’an nan Abram ya tashi ya ci gaba da tafiya zuwa wajen Negeb. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Wannan shi ne jawabin da Allah ya yi a kan dabbobin da suke kudancin hamada, “Jakadu sun yi tafiya a ƙasa mai hatsari, inda zakoki suke, inda macizai masu dafi da macizai masu tashi sama suke. Suna labta wa jakunansu da raƙumansu kayayyaki masu tsada da za su kai gaisuwa ga al'ummar da ba za ta taimake su da kome ba.