Farawa 12:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sai Ubangiji ya bayyana ga Abram, ya ce, “Ga zuriyarka zan ba da wannan ƙasa.” Sai ya gina bagade ga Ubangiji, wanda ya bayyana gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ubangiji ya bayyana ga Abram ya ce, “Ga zuriyarka ne zan ba da wannan ƙasa.” Saboda haka Abram ya gina bagade a can ga Ubangiji, wanda ya bayyana gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |