Farawa 12:6 - Littafi Mai Tsarki6 Abram ya ratsa ƙasar zuwa Shekem, wurin itacen oak na More. A lokacin nan Kan'aniyawa suke a ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Abram ya ratsa ƙasar har zuwa wurin babban itace na More a Shekem. A lokacin Kan’aniyawa suna a ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |