Farawa 12:19 - Littafi Mai Tsarki19 Don me ka ce ita 'yar'uwarka ce, har na ɗauke ta ta zama matata? To, ga matarka, ka ɗauke ta ka tafi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Don me ka ruɗe ni cewa, ‘Ita ’yar’uwata ce,’ har na ɗauke ta tă zama matata? To, ga matarka. Ɗauke ta ka tafi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |