Farawa 12:10 - Littafi Mai Tsarki10 A lokacin nan ana yunwa a ƙasar. Sai Abram ya tafi Masar baƙunci, gama yunwa ta tsananta a ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 To, a lokacin, an yi yunwa a ƙasar, sai Abram ya gangara zuwa Masar don yă zauna a can na ɗan lokaci, domin yunwa ta yi tsanani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |