Farawa 11:9 - Littafi Mai Tsarki9 Domin haka aka kira sunan wurin Babila, domin a nan ne Ubangiji ya dagula harshen dukan duniya, daga nan ne kuma Ubangiji ya warwatsa su ko'ina bisa duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Shi ya sa aka kira birnin Babel, domin a can ne Ubangiji ya rikitar da harshen dukan duniya. Daga can Ubangiji ya watsar da su ko’ina a doron ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |