Farawa 11:21 - Littafi Mai Tsarki21 Reyu kuwa ya yi shekara metan da bakwai bayan haihuwar Serug, ya kuma haifi 'ya'ya mata da maza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Bayan ya haifi Serug, Reyu ya yi shekara 207, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |