20 Sa'ad da Reyu ya yi shekara talatin da biyu ya haifi Serug.
20 Sa’ad da Reyu ya yi shekaru 32, sai ya haifi Serug.
Nahor ɗan Serug, Serug ɗan Reyu, Reyu ɗan Feleg, Feleg ɗan Eber, Eber ɗan Shela,
Feleg ya yi shekara metan da tara bayan haihuwar Reyu, ya kuma haifi 'ya'ya mata da maza.
Reyu kuwa ya yi shekara metan da bakwai bayan haihuwar Serug, ya kuma haifi 'ya'ya mata da maza.
'Yan mata dubu goma sha shida (16,000), daga ciki aka fitar da 'yan mata talatin da biyu domin Ubangiji.
Suka tafi da tsakar rana sa'ad da Ben-hadad yake a buge da sha a sansani, shi da sarakuna talatin da biyu waɗanda suka taimake shi.