18 Sa'ad da Feleg ya yi shekara talatin ya haifi Reyu.
18 Sa’ad da Feleg ya yi shekaru 30, sai ya haifi Reyu.
Nahor ɗan Serug, Serug ɗan Reyu, Reyu ɗan Feleg, Feleg ɗan Eber, Eber ɗan Shela,
Eber kuwa ya yi shekara arbaminya da talatin, bayan haihuwar Feleg, ya kuma haifi 'ya'ya mata da maza.
Feleg ya yi shekara metan da tara bayan haihuwar Reyu, ya kuma haifi 'ya'ya mata da maza.