Farawa 11:17 - Littafi Mai Tsarki17 Eber kuwa ya yi shekara arbaminya da talatin, bayan haihuwar Feleg, ya kuma haifi 'ya'ya mata da maza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Bayan ya haifi Feleg, Eber ya yi shekara 430, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |