14 Sa'ad da Shela yake da shekara talatin, ya haifi Eber,
14 Sa’ad da Shela ya yi shekaru 30, sai ya haifi Eber.
Arfakshad kuwa ya yi shekara arbaminya da uku bayan haihuwar Shela, ya kuma haifi 'ya'ya mata da maza.
Shela kuwa ya yi shekara arbaminya da uku bayan haihuwar Eber, ya kuma haifi 'ya'ya mata da maza.