12 Sa'ad da Arfakshad yake da shekara talatin da biyar ya haifi Shela.
12 Sa’ad da Arfakshad ya yi shekara 35, sai ya haifi Shela.
Shela ɗan Kenan, Kenan ɗan Arfakshad, Arfakshad ɗan Shem, Shem ɗan Nuhu, Nuhu ɗan Lamek,
Arfakshad ya haifi Shela, Shela ya haifi Eber.
Shem kuwa ya yi shekara ɗari biyar bayan haihuwar Arfakshad, ya kuma haifi 'ya'ya mata da maza.
Arfakshad kuwa ya yi shekara arbaminya da uku bayan haihuwar Shela, ya kuma haifi 'ya'ya mata da maza.
Arfakshad shi ne mahaifin Shela, Shela kuma shi ne mahaifin Eber.