Farawa 10:8 - Littafi Mai Tsarki8 Kush ya haifi Lamirudu, shi ne mutumin da ya fara ƙasaita cikin duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Kush shi ne mahaifin Nimrod wanda ya yi girma ya zama jarumin yaƙi a duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Daga waccan ƙasar wakilai sukan gangaro daga Kogin Nilu a cikin jiragen ruwa da aka yi da iwa. Ku koma gida, ku manzanni masu gaggawa! Ku kai saƙo ƙasarku, can a mafarin Kogin Nilu, zuwa ga al'ummarku mai ƙarfi mai iko, zuwa ga dogayen mutanenku masu sulɓin jiki, waɗanda ake jin tsoronsu ko'ina a duniya.