Farawa 10:7 - Littafi Mai Tsarki7 'Ya'yan Kush kuma Seba, da Hawila, da Sabta, da Ra'ama, da Sabteka. 'Ya'yan Ra'ama kuwa Sheba da Dedan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 ’Ya’yan Kush maza su ne, Seba, Hawila, Sabta, Ra’ama da Sabteka. ’Ya’yan Ra’ama maza kuwa su ne, Sheba da Dedan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |