Farawa 10:5 - Littafi Mai Tsarki5 Daga waɗannan ne mazauna a bakin gāɓa suka yaɗu bisa ga ƙasashensu, kowanne da harshensa, bisa ga iyalansu da kabilansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 (Daga waɗannan mutane ne masu zama a bakin teku suka bazu zuwa cikin ƙasashensu da kuma cikin al’ummansu, kowanne da yarensa.) အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |