Farawa 10:31 - Littafi Mai Tsarki31 Waɗannan su ne 'ya'yan Shem bisa ga iyalansu, da harsunansu, da ƙasashensu, da kabilansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Waɗannan su ne ’ya’yan Shem maza bisa ga zuriyarsu da yarurrukansu, cikin ƙasashensu da kuma al’ummominsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |