28 da Ebal, da Abimayel, da Sheba,
28 Obal, Abimayel, Sheba,
Sarauniyar Sheba ta ji labarin sunan da Sulemanu ya yi ta dalilin sunan Ubangiji, ta zo don ta jarraba shi da tambayoyi masu wuya.
Yokshan ya haifi Sheba da Dedan. 'Ya'yan Dedan su ne Asshurim, da Letushim, da Le'umomim.
da Adoniram, da Uzal, da Dikla,
da Ofir, da Hawila da Yobab, dukan waɗannan 'ya'yan Yokatan ne.
Garuruwan Haran, da Kanne, da Aidan, da fataken Sheba, da Asshur, da Kilmad sun yi ciniki da ke.