Farawa 10:25 - Littafi Mai Tsarki25 An haifa wa Eber 'ya'ya biyu, sunan ɗayan Feleg, gama a zamaninsa aka raba ƙasa, sunan ɗan'uwansa kuwa Yokatan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu. Aka ba wa ɗaya suna Feleg, gama a zamaninsa ne aka raba duniya; aka kuma sa wa ɗan’uwansa suna Yoktan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |