23 'Ya'yan Aram kuma Uz, da Hul, da Geter, da Meshek.
23 ’Ya’yan Aram maza su ne, Uz, Hul, Geter da Mash.
Akwai wani mutum a ƙasar Uz, mai suna Ayuba, amintacce ne, mai tsoron Allah. Shi mutumin kirki ne, natsattse, yana ƙin aikata kowace irin mugunta.
'Ya'yan Shem, maza, su ne Elam, da Asshur, da Arfakshad, da Lud, da Aram, da Uz, da Hul, da Geter, da Meshek.