Farawa 10:20 - Littafi Mai Tsarki20 Waɗannan su ne 'ya'yan Ham, bisa ga iyalansu, da harsunansu da ƙasashensu, da kabilansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Waɗannan su ne ’ya’yan Ham maza bisa ga zuriyarsu da yarurrukansu, cikin ƙasashensu da kuma al’ummominsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |