12 da Resen wadda take tsakanin Nineba da Kala, wato babban birni.
12 da Resen, wadda take tsakanin Ninebe da Kala; wanda yake babban birni.
Daga wannan ƙasa ya tafi Assuriya ya gina Nineba da Rehobot-ir, da Kala,
Mizrayim shi ne mahaifin Ludawa, da Anamawa, da Lehabawa, da Neftuhawa,
“Meshek da Tubal suna can da dukan sojojinsu. Kaburburan sojojinsu suna kewaye. Dukansu marasa imani ne, waɗanda aka kashe da takobi, gama sun yaɗa tsoro a duniya.