Farawa 10:1 - Littafi Mai Tsarki1 Waɗannan su ne zuriyar 'ya'yan Nuhu, da Shem, da Ham, da Yafet. Bayan Ruwan Tsufana sai aka haifa musu 'ya'ya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Wannan shi ne labarin Shem, Ham da Yafet, ’ya’yan Nuhu maza, waɗanda su ma sun haifi ’ya’ya maza bayan ambaliyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |