Farawa 1:9 - Littafi Mai Tsarki9 Allah kuwa ya ce, “Bari ruwayen da suke ƙarƙashin sararin su tattaru wuri ɗaya, bari kuma sandararriyar ƙasa ta bayyana.” Haka nan kuwa ya kasance. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Allah ya ce, “Bari ruwan da yake ƙarƙashin sama yă tattaru wuri ɗaya, bari kuma busasshiyar ƙasa tă bayyana.” Haka kuwa ya kasance. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |