Farawa 1:27 - Littafi Mai Tsarki27 Haka nan fa, Allah ya halicci mutum cikin siffarsa, cikin siffar Allah, Allah ya halicci mutum, namiji da ta mace ya halicce su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Saboda haka Allah ya halicci mutum cikin siffarsa. Cikin kamannin Allah, Allah ya halicci mutum. Miji da mace ya halicce su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |