Farawa 1:20 - Littafi Mai Tsarki20 Allah kuwa ya ce, “Bari ruwaye su fid da ɗumbun masu rai, bari tsuntsaye kuma su riƙa tashi bisa duniya ƙarƙashin sarari.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Allah ya ce, “Bari ruwa yă cika da halittu masu rai, bari tsuntsaye kuma su tashi sama a bisa duniya a sararin sama.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |