Farawa 1:2 - Littafi Mai Tsarki2 duniya ba ta da siffa, sarari ce kawai, duhu kuwa yana lulluɓe da fuskar zurfin teku, Ruhun Allah kuma yana shawagi bisa ruwayen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 To, ƙasa dai ba ta da siffa, babu kuma kome a cikinta, duhu ne kawai ya rufe ko’ina, Ruhun Allah kuwa yana yawo a kan ruwan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |