Farawa 1:14 - Littafi Mai Tsarki14 Allah kuwa ya ce, “Bari haskoki su kasance a cikin sararin, su raba tsakanin yini da dare, su kuma zama alamu, da yanayi na shekara, da wokatai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Allah kuma ya ce, “Bari haskoki su kasance a sararin sama domin su raba yini da dare, bari su zama alamu domin su nuna yanayi, da ranaku, da kuma shekaru, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |