Ezra 9:5 - Littafi Mai Tsarki5 A lokacin sadakar yamma ɗin, sai na tashi daga yin azumi, da rigata da alkyabbata yagaggu. Na rusuna a gwiwoyina, na ɗaga hannuwana zuwa ga Ubangiji Allahna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sa’an nan a lokacin miƙa hadaya na yamma, na tashi da ɓacin raina, da yagaggun kayana, na durƙusa na miƙa hannuwana sama ga Ubangiji Allahna အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |